Dakarun Isra'ila sun ƙaddamar da hare-hare a sassan Gaza, watanni biyu bayan cimma yarjejeniyar tsagaita wuta da kuma tattauna yadda za a tsawaita ta. Alƙalumman ma'aikatar lafiya ta Hamas sun ce ...
A daidai lokacin da Falasɗinawa suke rububin shiga Gaza tare da murnar tsagaita wuta, da dama cikinsu murnar tana komawa ciki ne da zarar sun ga yadda gidajensu suka zama kufai. A Jabalia da ke ...
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bayyana bukatar tsagaita wuta a yankin Ukraine domin rage radadin illar yakin ga jama’ar kasar da kuma na duniya baki daya. Guterres ya ...
A wanna karon Rasha bata hau kujerar na ki ba kamar yadda aka zata da fari. Jakadan Faransa a zauren majalisar dinkin duniya Francoise Delletre da ya koka bisa jinkirin daukar matakin, ya ce Faransa ...
Ministocin harkokin wajen Jamus da Faransa sun kai ziyara a kasar don farfado da shirin tsagaiata wuta da aka cimma tun bara amma fada ya ci gaba tsakanin gwamnati da 'yan awaren gabashin kasar.
Majalisar Dinkin Duniya za ta kada kuria a yau asabar domin tura jami'an sa ido zuwa Siriya don tabbatar da tsagaita wuta tsakanin sojojin gwamnati da 'yan adawa. A yau kwamitin sulhun Majalisar ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results