Bayanan hoto, Bankin duniya ya ce India ta fitar da sama da mutum miliyan 250,000 daga talauci tsakanin 1990 zuwa 2015 Bankin duniya ya ce sama da mutum biliyan 1.1 aka 'tsamo daga ƙangin talauci' ...
Ranar ma'aikatan jinkai ta Majalisar Dinkin Duniya. Bikin na zuwa ne lokacin da kungiyoyin jinkai ke fuskantar karancin kudin aiki a yankin Sahel yayin da mutane a yankin mai fama da matsalar tsaro ke ...